Sade, Adu (an haife ta ranar 16 ga watan Janairu, shekara ta 1959) marubuciyar waka ce 'yar asalin Burtaniya da Najeriya.