Wq/ha/Sabit Damulla Abdulbaki

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Sabit Damulla Abdulbaki
Sabit Damulla Abdulbaki

Sabit Damulla Abdulbaki Sabit Damulla Abdulbaki (Sabit Damulla Abdulbaki) (1883 – June 1934), an haife shi a Kashgar, Xinjiang China. A tsakanin watan Nuwamba 12, 1933 da kuma Febrerun 6, 1934, ya rike matsayin Firayim Minista na Jamhurriyar Musulunci ta Turkiya na Gabashi Turkestan ko kuma Jamhurriyar Uyghurstan (Uyghurstan Jumhuriyiti).

Zantuka[edit | edit source]

  • Tungawa fiye da mutanen Han, sune makiyan mutanenmu. A yau, mutanenmu sun samu ‘yanci daga tozarcin mutanen Han, amma hakan ya cigaba a karkashin Tungawa. Dole ne mu cigaba da jin tsoron Han amma kuma bazamu rika tsoron Tungawa ba a lokaci guda. Dalili shine dole ne mu kare kanmu daga Tungawa, dole ne muyi tsananin hamayya, ba zamu sakacin zama masu ɗa’a ba…
    • Zhang, Xinjiang Fengbao Qishinian [Xinjiang in Tumult for Seventy Years], 3393-4.

THE ISLAMIC REPUBLIC OF EASTERN TURKESTAN AND THE FORMATION OF MODERN UYGHUR IDENTITY IN XINJIANG, by JOY R. LEE [1]