Wq/ha/Russell L. Ackoff

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Russell L. Ackoff
Russell L. Ackoff, 1993

Russell L. Ackoff (12 February 1919 – 29 October 2009), masanin binciken kimiyya ne dan Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Matsala ba ta taba wanzuwa ita kadai; tana zagaye ne da sauran matsaloli a wuri da lokaci. Iya cikar matsalar da masanin kimiyya zai iya ganowa, iya kololuwar damar shi na gano mafita na gaskiya.
    • Wani bangare daga cikin Jean-Marc Choukroun, Roberta Snow (1992) Planning for human systems: essays in honor of Russell L. Ackoff. p. 287.