Wq/ha/Rose fyleman
Appearance
Rose Amy Fyleman (6 Maris 1877 - 1 Agusta 1957), marubuciya ce kuma mawaƙiyar Ingilishi, wacce aka sani da ayyukanta akan al'umma, na yara.
Zantuttuka
[edit | edit source]rubutu akan layi
- Akwai aljanu a kasan lambun mu! Ba shi da nisa sosai; Kin wuce rumfar gardi sai kinyi gaba