Jump to content

Wq/ha/Rosario Castellanos

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Rosario Castellanos
Tomb of Rosario Castellanos in the Panteon Civil de Dolores cemetery a Birnin Mexico

Rosario Castellanos Figueroa (furuci da Sipaniyanci: [roˈsaɾjo kasteˈʝanos]; 25 Mayu 1925 – 7 Agusta 1974), marubuciya ce ‘yar Amurka kuma mawakiya.

Zantuka[edit | edit source]

Another Way to Be: Selected Works of Rosario Castellanos[edit | edit source]

Myralyn Allgood ta Fassara

"In Praise of Friendship" (1964)[edit | edit source]

  • Ana amfani da kalmar soyayya sosai kuma ba a daidai ba. Tana matsar da duniya da sammai, tana haskaka shafuka mafi tsarki, amma fa, a cikin sauki ana amfani da ita a mafi munin bege, mafi munin son zuciya, har ma da laifuka.
  • Matashi na bukatar abokai don su zamo jagorori kuma mashawarta, aminai kuma abun koyi. Mutum baligi kawai yana iya yin abubu masu amfani ne kawai idan ana tankwara masu sanya shi ta hanyar taimakon wasu. Su kuma tsofaffi suna neman karfi ne a lokacin gazawar su ta hanyar gwagwarmayar su ta rayuwa, abota da kuma soyayya. Ko da kuwa akwai soyayya a kallo na farko, amma shi abota yana bukatan lokaci da sarari don isa kololuwar ta. Masu iya magana na zamanin da suna cewa, abokai biyu basu sanin kansu da gaskiya har sai sun raba buhun gishiri tare.