Wq/ha/Rosalynn Carter

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Rosalynn Carter
Watakila shekaru dari daga yanzu zamu iya cewa "Mu mutanen" da kuma sauran daukakin mutanen wannan kasa mai albarka. Idan abunda muka ji a tsakanin mu daga matasan mu misalin sauyin dabiu ne, zamu iya kallon gaba a matsayin shaekaru na musamman ga mata.

Eleanor Rosalynn Carter (née Smith) (Agusta 18, 1927 – Nuwamba 19, 2023)]], itace matar shugaban kasar Amurka – Jimmy Carter daga 1977 zuwa 1980. A matsayin ta na matar shugaban kasa, ta goyi bayan ra'ayoyin mijinta na siyasa da kuma na zamantakewa.

Zantuka[edit | edit source]

Shugaba yana jagorar mutane ne zuwa inda suke so su je. Shugaba na musamman yana jagorar mutane ne zuwa inda ba nan ne suke so lalla su je ba, amma kuma ya kamata su kasance.
  • Shugaba yana jagorar mutane ne zuwa inda suke so su je. Shugaba na musamman yana jagorar mutane ne zuwa inda ba nan ne suke so lalla su je ba, amma kuma ya kamata su kasance.
    • Kamar yadda aka dauko daga Successful Leadership: 8 Essential Principles You Must Know (2007) by Barine Kirimi, p. 165

Shafukan waje[edit | edit source]