Kyaftin Robert von Ranke Graves (24 Yuli 1895 - 7 Disamba, 1985) mawaƙin Burtaniya ne, marubucin tarihi kuma mai suka.