Wq/ha/Rita Charon
Rita Charon (an haife ta 1949) masanin magunguna ne dan Amurka mai digirin digirgir a fannin Adabin Turanci, wanda ya assasa kirkirar Narative Medicine.
Zantuka[edit | edit source]
- Na fara amfani da kalmar Narative Medicine wato Magani ta hanyar labari a [shekara ta] 2000, don nuni ga kiwon lafiya ta hanyar kwarewar labari—- ta hanyr ganowa, tsotsewa, rarrabawa, da kuma yadawa, da kuma jimami game da labaran ciwuka.