Wq/ha/Rebecca Latimer Felton

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Rebecca Latimer Felton

Rebecca Latimer Felton (June 10, 1835 – January 24, 1930) ta kasance marubuciya ‘yar Amurka, ‘yar siyasa kuma mai fafutukar ‘yanci wacce ta zamo mace ta farko da ta fara aiki a majalisar kasar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Mace a matsayin sanatan Amurka, har yanzu wani nau’i ne na ba’a ga shuwagannin jam’iyyun siyasan mu maza.. Amma an cinna wa hanyar wuta! Titin ta zamo mara kyau - watakila da duwatsu - amma an gano bakin zaren. Tsari ne wanda aka bunkasa. A yayin da kuma ta kasance tafiya mai ban sha’awa, zai kasance har abada cigaba na siyasa - wanda ba zai taba goguwa ba.