Jump to content

Wq/ha/Ralph Waldo Emerson

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ralph Waldo Emerson
Zagi na musamman ne kadai ke tsira.

Ralph Waldo Emerson (Mayu 25, 1803 – Afrelu 27, 1882) masanin falsafa, marubucin insha'i kuma mawaki dan kasar Amurka.

Maganganu

[edit | edit source]
  • Kofin rayuwa ba ta da zurfi sosai
    Da zamu ce mun karar da na musamman
    Cewa dukkannin barasan da muka hadiya, Kuma mun kange sauran baki daya
    • Shigarwa na kundin Emerson a 1827, The Mind on Fire (1995), p. 82
  • Mutumin da ya ƙanƙar da kan shi ne kaɗai, ke gano kan shi.
    • Ralph Waldo Emerson
      The Divinity College Address (1838): "Cikakken take: Jawabi da aka gabatar a gaban Manyan Dalibai na n Divinity College, Cambridge, Yammacin ranar Lahadi, July 15, 1838", wanda aka gabatar a makarantar Harvard Divinity School, kamar yadda yake a cikin The Spiritual Emerson: Essential Writings, Emerson, ed. David M Robinson, Beacon Press (2004), p. 78 : ISBN-0807077194

Hanyoyin shafukan waje

[edit | edit source]