Jump to content

Wq/ha/Rahama Sadau

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Rahama Sadau
Rahama Sadau
rahma sadau

Rahama Sadau (an haife ta a 7 ga watan Disamban shekarar 1993) yar wasan Najeriya ce, mai shirya fina-finai, kuma mawakiya. An haife ta kuma ta tashi a Kaduna, ta yi wasannin raye-raye tun tana karama da kuma lokacin da take makaranta. Ta yi suna ne a karshen shekarar 2013 bayan ta shiga masana’antar fina-finan Kannywood da fim dinta na farko Gani ga Wane

Zantuttuka

[edit | edit source]
  • Haka kuma na guji shiga cikin abubuwan da za su haifar mini da abin kunya a matsayina na ƴar fim.
  • Yin aiki a Arewacin Najeriya matsala ce domin mutanenmu suna ganin sana’a ce da ba ta dace ba mata su yi ba.
  • Rahama Sadau
    Ba abin da bai canzawa saboda a yau ina alfahari da cewa na zama abin koyi ga wasu.