Jump to content

Wq/ha/Raewyn Connell

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Raewyn Connell
Raewyn Connell a 2010

Raewyn W. (R.W.) Connell (an haife shi 3 Junairu 1944), masaniyar zamantakewa ce ‘yar Ostireliya, kuma farfesa Emiratus a Jami’ar Sudney kuma tayi fice da nazarin ta akan hegemonic masculinity da kuma southern theory.

Zantuka[edit | edit source]

  • Binciken Ilimi wani abu ne da kowa ke iya yi, kuma ya dace kowa ya yi. Kalmar “bincike” tana nufin sarkakkiyar kididdiga da kuma dabaru masu wahala, fararen riguna da komfutoci. Wasu binciken na zamantakewa suna tattare da kwarewa na musamman wasu kuwa babu; mafi akasarin kyawawan bincike suna tattare da dabaru na kai tsaye. Bincike masu amfani akan mafi yawan matsaloli ana yin su ne da abubuwa kadan, kuma ya zamana bangaren rayuwa ce ta yau da kullum na kowanne mutum mai tunani alda ke cikin ayyukan zamantakewa.
    • Raewyn Connell et al. (1975). How to do small surveys – a guide for students in sociology, kindred industries and allied trades. School of Social Sciences. Flinders University. p. 1.