Jump to content

Wq/ha/Phumzile van Damme

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Phumzile van Damme
Van Damme a Mayu 2019

Phumzile van Damme (July 20, 1983) kanzalta ne dan kasar Afurka ta Kudu kuma tsohuwar ‘yar Majalisa mai wakiltar ma’akatar gwamnatin Afurka ta Kudu, Democratic Alliance.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Idan rashin lafiya ta faru, kada ku sake, har abada ku yi tunanin cewa rauni ne ko kuma gazawa ne. Kada ku kuskura ku gaza da sa rai. Ku cigaba da gwadawa. Ku kwankwasa ko wani kofa.