Jump to content

Wq/ha/Phoebe Cary

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Phoebe Cary
Kuma duk da cewa aiki akwai wahala,
"Ka ajiye lebe na sama mai kauri."


Phoebe Cary (Satumba 4, 1824 – July 31, 1871), da ‘yar uwarta Alice Cary suna buga wakoki tare a 1849. Sunyi rayuwa a gidan gobar Clovernook a North College Hill, Ohio.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kuma duk da cewa aiki akwai wahala,
    "Ka ajiye lebe na sama mai kauri."
    • Keep a stiff upper Lip, reported in Bartlett's Familiar Quotations, 10th ed. (1919).