Wq/ha/Pauline Hanson

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Pauline Hanson
Pauline Hanson a shekara ta 2017

Pauline Lee Hanson (an haife ta Mayu 27, 1954) sanata ce 'yar kasar Ostireliya kuma shugaban jam'iyyar Pauline Hanson's One Nation Party, jami'yya da ke da kishin 'yan kasa, da kuma iyakance bakin haure.

Zantuka[edit | edit source]

  • Abunda na kasa ganewa shine saboda me zaku zo ku kawo mana canji a kasar mu irin wanda kuke zo daga? Kuma abinda kawai nike tambayan mutane shine su zo nan, ku mutunta kasar mu, ku mutanta dokokin mu, al'adun mu, da kuma yadda muke rayuwa. Ku zama 'yan Ostireliya, ku hadu da mu, mu more wannan kyakkyawar kasar da duk wani abu da zata iya samar mana.
    • Intabiyu akan Enough Rope (Satumba 20, 2004) [1]