Jump to content

Wq/ha/Paula-Mae Weekes

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Paula-Mae Weekes
Paula-Mae Weekes 2019

Paula-Mae Weekes (an haife ta 23 Disemba 1958) ‘yar siyasar Kasar Trinidad ce wacce ta zamo Shugabar Kasar Trinidad da Tobago ta shida daga shekara ta 2018 zuwa 2023.

Zantuka[edit | edit source]

  • Na bayyana matsayi na a matsayin ma’akaciyar gwamnati mai kan-kan da kai.
  • Na jurewa matsanancin rashin iya aikin sashin al’umma.
  • ‘Idan inaso in je Tobago, ba zan san tabbacin yaushe ne zan isa ba’.