Jump to content

Wq/ha/Patricia Churchland

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Patricia Churchland
Churchland, 2005

Patricia Churchland (an haife ta 16 July 1943), masaniniyar falsafar siyasa ce ‘yar Kanada da Amurka wacce tayi fice da ayyukanta na Neurophilisophy da kuma faslsafar zuciya.

Zantuka[edit | edit source]

  • Duk da cewa masana falsafa sukan yi watsi da batun kimiyyar kwakwalwa ‘neuroscience’, Akan batun cewa abunda ke da muhimmanci shine “software din”, bugu da kari, masana kimiyya sun fara fahimta cewa fahimtar yadda kwakwalwa ke aiki na da muhimmanci wajen gano yadda zuciya take.