Wq/ha/Oscar Zeta Acosta

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Oscar Zeta Acosta
Oscar Zeta Acosta (1971)

Oscar Zeta Acosta ya kasance lauya ne dan Amurka, dan siyasa kuma marubucin nobel kuma dan kungiyar Chicano Movement.

Zantuka[edit | edit source]

Tarihin Rayuwar Brown Buffalo (1972) : ISBN:0679722130[edit | edit source]

  • Gaskiyar al'amari itace, mutuwa abun al'ajabi ne a gareni. Ba ni da wani abun cewa akan batun.
    • shafi na. 30.
  • Ni yaro ne, mara laifi na rana. Kawai da ne ga ma'aikacin gona da Yankin Yamma. Mahaifina mai goge-goge ne wanda iliminsa bai wuce aji na uku ba mahaifiya ta kuma tana yin fankasau da karfe 5:00am na safe kafin ta wuce masana'antar abinci.
    • shafi na. 54.