Jump to content

Wq/ha/Onyeka Onwenu

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Onyeka Onwenu
Onyeka Onwenu a 2020

Onyeka Onwenu(an haife ta 31 Junairu 1952) mawakiya ce ‘yar Najeriya kuma marubuciyar wakoki, jarumar fim, mai fafutukar hakkin dan-Adam, mai fafutukar hakkin zamantakewa, ‘yar jarida, ‘yar siyasa, kuma tsohuwar alkalin shirin X Factor.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Tashar NTA sunyi amfani da kalmar ‘Iyi Ogogo‘ wajen budewa da rufe tashar su na tsawon shekaru takwas, amma basu taba biya na ko kobo ba. Basu ma tambayi izini na ba. Lokacin da na tambaya sai suka haramta nuna ni a NTA kuma sai natafi yajin aikin yunwa. Suna ji kaman taimako ma suke yayinda suke amfani da waka ta. Ben Bruce ya ce kada ku taba wannan matar. Banson ganin fuskar ta, bando a nuna na ta a tasha ta. Sai na ce a’a, ba tashar shi bace. NTA na ‘yan kasa ce. Wannan ya faru ne a shekara ta 2000”.
    • [1]
    • Onyeka Onwenu
      Zance sa aka ciro yayin da aka tuno da lokacin da ta tafi yajin aiki na ita kadai da kuma yajin aiki na yunwa a wajen kofar NTA tasha ta 5 a kan kin amincewa da NTA ta yi don biyan kudin amfani da wakar ta.