Wq/ha/Olanike Kudirat Adeyemo
Appearance

Olanike Kudirat Adeyemo An haife ta (17 July 1970, jihar Ibadan, Najeriya) farfesar likitancin dabbobi ce ‘yar Najeriya, da magungunan kariya daga Jami’ar Ibadan, Najeriya.itace mataimakeyar shugaba akan bincike da kerakerai, mutun na farko da ya taka masayin, mace ta farko a fannin likitan halittun ruwa a Najeriya.