Wq/ha/Oby Ezekwesili
Appearance

Oby Ezekwesili (haihuwa 28 ga watan Afrilu, 1963), kwararriyar masaniyar dokokin tattalin arziki ce, mai kira zuwa nuna gaskiya, kididdiga, kyakyawan jagoranci da kuma Cigaban Jarin Dan-Adam, mai son mutane kuma mai fafutukar hakkokinsu...