Jump to content

Wq/ha/Nike Oshinowo

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Nike Oshinowo
Nike Oshonowo

Nike Asabi Oshinowo (1966) mai daukan nauyin shirin tattaunawa ce ‘yar Najeriya, ‘yar kasuwa, kuma tsohuwar jaruma kuma darektan kwalliya da salo.

Zantuka[edit | edit source]

  • Wannan shine kadai intabiyu da zan bayar a kan shi, saboda ‘ya’ya na basu zai su zo duniyan nan ba ko kuma su samu daukaka ta haka ba. Ni ce na samu daukaka, ‘ya’ya na basu samu dauka ba. Ina fatan zasu samu damar yin rayuwa irin na kowa.
    • [1] Nike ta nuna ‘yan biyun ta a cikin sheakara ta 2014.