Jump to content

Wq/ha/Ndivhudzannyi Ralivhona

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ndivhudzannyi Ralivhona
Makhadzi a 2020

Ndivhudzannyi Ralivhona (an haife ta 30 June 1996) wacce aka sani da sunanta na dandali Makhadzi, mawakiya ce ‘yar Afurka ta Kudu, wacce aka haifa kuma ta tashi a Mashamba, Limpopo...

Zantuka

[edit | edit source]
  • “13 plaques, ina cikin hawaye yanzu. Godiya ta tabbata ga masoya na wanda suke tabbatar da cewa duk abunda na taba ya zama platinum. Ina farin cikin sanar da cewa Albam na African Queen ya kai matakin Zinari, a cikin kasa da shekara daya. Albam na Kokovha ya zama ninkin Platinum.