Wq/ha/Nathuram Godse

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Nathuram Godse
Nathuram Godse a wajen shari’ar sa na kashe Mahatma Gandhi a shekarar 1948

Nathuram Vinayak Godse (19 Mayun 1910 – 15 Nuwamban 1949), shine wanda ya kashe Mahatma Gandhi. Ya kasance dan kasar Indiya daga Maharashtra wanda ya harba Gandhi sau uku a kirji a wajen wani taron addu’a a Birla House da ke birnin New Delhi a ranar 30 ga watan Junairun 1948.

Maganganu[edit | edit source]

  • Ku tabbatar da cewa ba’a yi mun sassauci ba. Ina so in nuna cewa ta hanya ta, an rataye ka’idar Gandhiji na rashin tashin hankali.
    • An dauko daga Elst, Koenraad (2018). Dalilin da yasa na kashe Mahatma: Bude bayanan kare kai na Godse. New Delhi: Rupa, 2018.