Wq/ha/Natalie Clifford Barney
Appearance
Natalie Clifford Barney (31 Oktoba 1876 – 2 Febreru 1972), mawakiya ce ‘yar Amurka wacce ta kwashe tsawon rayuwar ta a Faransa...
Zantuka
[edit | edit source]- Idan muka bude zukatan mu, abu da yawa kan iya faɗa wa cikin sa.
- A cikin "Samples from Almost Illegible Notebooks", ADAM International Review, No. 299 (1962)
- Samartaka ba maganan shekaru bane: mutum na zama yaro ko tsoho daga haihuwa.
- A cikin "Samples from Almost Illegible Notebooks", ADAM International Review, No. 299 (1962)