Mallan Nasiru Ahmad Elrufa'i ya kasance tsohon gwamna a jahar kaduna, Wanda ya samu nasarar hawa kujerar Mulki shekaran ta 2015. ya kasance gwamna kimanin shekaru takwas.