Wq/ha/Naomi Novik

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Naomi Novik
Amma duniyar da nike so ba ita bace wacce nike rayuwa a ciki, amma kuma idan nace ba zanyi komai ba har sai na gyara duk wani abu mara kyau a lokaci daya, Ba zan yi komai ba a duniya.

Naomi Novik marubuciya ce 'yar Amurka, da tatsuniyoyi irinsu Temeraire series (2006–2016).

Zantuka[edit | edit source]

Spinning Silver (2018)[edit | edit source]

  • Amma duniyar da nike so ba ita bace wacce nike rayuwa a ciki, amma kuma idan nace ba zanyi komai ba har sai na gyara duk wani abu mara kyau a lokaci daya, Ba zan yi komai ba a duniya.