Wq/ha/Naomi Iizuka
Appearance
Naomi Iizuka (an haife ta Afurelu 22, 1965) ta kasance marubuciya wasanni 'yar Japan.
Zantuka..
[edit | edit source]- Ina tunani yana da hatsari mutum ya guji tarihi. Ina da ra'ayi sosai wajen kallon abu mai wahala da kuma tarin matsaloli sannan in fuskance su a kusa, a maimakon kawai rashin kulawa da su a yayin rubuta wasa ko kuma labari.
- “Iizuka's '36 Views'” akan al'ummar Asia.