Jump to content

Wq/ha/Nannie Helen Burroughs

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Nannie Helen Burroughs
Nannie Helen Burroughs, daga Rotograph Co., New York City, 1909.

Nannie Helen Burroughs (May 2 1879 – May 20 1961), fitacciyar bakar fatar Amurka ce, marubuciya, mai koyarwa, mai jawabi a gaban al’umma kuma shugaban addini.

Zantuka[edit | edit source]

  • Na tsawon lokaci akwai rashin cituwa ta daidai, wutar bukatr zuwa gaba daga matan Baptiza na cocikan mu, kuma zai zamo iko mai juyi a kamfe na addini a farkon karni na 20.
    • How the Sisters Are Hindered from Helping September 1900 National Baptist Convention.
    • Speech given at 1900 National Baptist Convention, Richmond Virginia.