Wq/ha/Nandini Jammi
Appearance
Nandini Jammi 'yar Amurka ce kuma mai bada shawara kan sunan kamfani, kuma wacce aka kirkiri ma'aikatar Check My Ads...
Zantuka
[edit | edit source]- Ni ba mai taimako bace. Ni ba mai taimakawa bace. Ni ba wani bangaren ra'ayi bane na labarin.