Wq/ha/Nadezhda Durova

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Nadezhda Durova
Nadezhda Durova a cikin kakin sojoji

Nadezhda Andreyevna Durova (Satumba 17, 1783 – March 21, 1866), kuma an san ta da Alexander Durov, Alexander Sokolov da kuma Alexander Andreevich Alexandrov, mace ce wacce ta zama soja a rundunar sojojin Rasha a lokacin yakunan Napoleon.

Zantuka[edit | edit source]

  • Mahaifiya ta, wacce bata so na daga kokon zuciyar ta, da gangan ta yi komai, a yadda nike gani, da zai karfafa kuma ya sanya mun tsananin sha’awar ‘yanci da aikin soja. Ba ta bari na in yi tafiya a lambu, ba ta bari na in yi nesa da ita ko da na rabin sa’a ne: dole in zauna a dakin ta in hada leshi. Ita da kanta ta koya mun dinki, saqa, kuma tunda ta luar banda ra’ayin irin aikin nan, kasancewa a hannuna komai yana yagewa ya karye, tan a jin haushi, ta rikice, kuma ta buge ni da zafin gaske a hannu na.
    • Mary Fleming Zirin (1989) ya fassara. The Cavalry Maiden: Journals of a Russian Officer in the Napoleonic Wars. Indiana University Press. Template:Wq/ha/ISBN.