Wq/ha/Munachi Abii
Appearance
Munachi Gail Teresa Abii Nwankwo mawakiyar rap/hiphop ce ‘yar Najeriya, marubuciyar waka, mai gabatar da shirin telebijin, ‘yar talla, jarumar fim, wacce ke taka rawa a da suna Muna.
Zantuka
[edit | edit source]- Sha’awata ta in rayu a kan dukkannin mafarke-mafarke na shine abunda ya sa na cigaba da rayuwa. Kuma yana da dadi a rika ganin ka.
- Ba zanyi daya daga cikin abubuwan da nike yi ba idan ba ya kasance mai cika buri ba. Kowanne buri/aiki yana taka rawar sa.