Wq/ha/Mumia Abu-Jama
Appearance
Mumia Abu-Jama (an haife ta Afrilu 24 ga wata, shekara ta 1954) tsohuwar mai fafutukar ‘yancin bakake ne, wanda ake zargi da kisa, kuma dan jarida da aka yankewa hukuncin kisa a Amurka.
Zantuka
[edit | edit source]- Kasar ta gwammace ta ban uzi (bindiga) a maimakon abun magana.
- All Things Censored (a shekarar 2001, Seven Stories Press), p.21
- Amfanin telebijin shine abokin zama mai rudi, surutu. Ina kiran sa da bango na biyar kuma taga na biyu: tagar rudi.
- "I spend my days preparing for life, not for death" The Guardian, Laura Smith (25 ga watan Oktoba, shekara ta 2007).
- Siyasa fasaha ce ta sanya mutane su dauka cewa su ke da iko, a yayin da a zahiri, basu da komai.
- "Is Obama's Victory Ours?" 06-05-08.