Jump to content

Wq/ha/Mollie Burke

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Mollie Burke

Mollie Burke, ‘yar siyasar Amurka ce wacce ta Majalisar Wakilai ta Vermont daga gundumar Windham-2-2, a matsayin memba na jam’iyyar Vermont Progressive Party.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Shin talakawan Amurka masu zaɓe basu da ilimi ne, an yaudare su ne, ko kuma basu da tunani ne? Ko kuma kawai suna zaben gayen da ake so, duk da juya bayansa ga ka’idojinsa? Amma wannan ba zabe bane na shugaban ɗaliban makaranta ba. Sannan kuma wasu ƙarin shekaru huɗu ga Ronald Reagan na iya zama latti a gare mu.
    • Kamar yadda aka dauko daga in The Brattleboro Reformer (Nuwamba 2 ga wata, shekara ta 1984).
      • Stated in a letter-to-the-editor talking about nuclear war.