Jump to content

Wq/ha/Mojisola Adeyeye

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Mojisola Adeyeye

Mojisola Christianah Adeyeye ƴar asalin harka ce a fannin harhada magunguna a Najeriya kuma farfesa ce. An nada ta Darakta-Janar na Hukumar Kula da Abinci da Magunguna da Kulawa (NAFDAC) a ranar 3 ga watan Nuwamba, shekara ta 2017 daga Shugaban Jamhuriyar Tarayyar Najeriya, Muhammadu Buhari.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kalubalensu suna da yawa kuma dole ka kasance gaba garesu.
    • [1] Farfesa Mojisola tana magana a kan kalubalen rayuwarta a office a shekarar 2018.