Jump to content

Wq/ha/Mohamad Shukri Abdull

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Mohamad Shukri Abdull

Mohamad Shukri Abdull, (an haife shi 4 ga watan Oktoba, shekara ta 1960), dan siyasar kasar Maleshiya ne. Shine babban kwamishina na Hukumar Magance Cin Hanci da Rashawa na Maleshiya daga shekara ta 2018 zuwa shekarar 2019.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ban so in yayata ko cewa za’a kira wasu mutane ko akasin hakan, saboda cin hanci da rashawa ba wai ya shafi yayatawa bane ko tsammani. Ya fi alaka da gaskiya.