Wq/ha/Mirra Alfassa
Mirra Alfassa (21 Febreru 1878 – 17 Nuwamba 1973), an san ta kuma da The Mother - Mahaifiyar, mai bin tafarkin Sri Aurobindo, wanda ya rubuta sunan ta a matsayin “Mahaifiya”.
Zantuka[edit | edit source]
- Eh, tabbas, ina jin nauyin baƙin cikin duniyan nan suna danne ni!
- Amsa ga tambayar da aka tambaye ta: me yasa kike zaune kamar duniyar baki daya tana danne ki, a cikin “Haihuwa da Yarinta”, a cikin The Mother (of Sri Aurobindo Ashram) by Prema Nandakumar (1977), p. 1