Wq/ha/Miriam A. Ferguson
Appearance

Miriam Amanda "Ma" Ferguson (13 ga watan Yuni, shekara ta 1875 zuwa 25 ga watan Yuni, shekara ta 1961), ta kasance mace ta farko da tayi gwamna a Texas a shekarar 1924, kuma mace ta biyu da ta yi gwamna a ƙasar Amurka bayan Nellie Tayloe Ross ta Wyoming.
Zantuka
[edit | edit source]- Idan turancin ya yi wa Yesu daidai, to tabbas ya ishi yaran Texas.