Jump to content

Wq/ha/Mirabehn

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Mirabehn

Mirabehn Mai fafutukar Ingilishi na yunƙurin yancin kai na Indiya (shekara ta 1892 zuwa shekarar 1982).

/Mirabehn

Madeleine Slade P. V. (22 ga watan Nuwamba, shekara ta 1892 zuwa 20 ga watan Yuli, shekara ta 1982), wanda kuma aka sani da Mirabehn ko Meera Behn, ta kasance mai goyan bayan 'Yancin Indiyawa 'yar Burtaniya wacce a cikin shekara ta 1920s ta bar gidanta a Ingila don zama da aiki tare da Mohandas Gandhi. Ta sadaukar da rayuwarta ga ci gaban ɗan adam da ci gaban ƙa'idodin,Gandhi.

Labarin Mirabehn

[edit | edit source]
Mirabehn

Ina zaune a Ashram na shafe sa'o'i da yawa a rana tare da Mira behn.... Har yau nisan nan na tuna da ita cikin tsananin so a cikin zuciyata. ... Ta ba ni tunanin cewa ta sami abin da take nema. Ram Swarup, addinin Hindu da kuma addinan tauhidi (shekarar 2009) Babi na 16.