Wq/ha/Michelle Alexander

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Michelle Alexander
Bamu kawo karshen wariyar launin fata ba a Amurka; kawai mun dai sake mata salo ne.

Michelle Alexander (Oktoba 7, 1967), ta kasance marubuciya, mai fafutukar ‘yancin ‘yan kasa, kuma farfesa mai ziyartar jami’ar Union Theological Seminary.


Zantuka[edit | edit source]

  • Ina ga hakika kawai saboda wanzuwar kadan daga cikin attajiran bakake Amurkawa irin su Barrack Obama, Oprah Winfrey, da Colin Powell, da kuma Herman Cain, wanda ya samar da kawalwalniya na cigaba a wariyar launin fata duk da yake a matsayin tsari har yanzu akwai miliyoyin mutane masu kala wanda ke kulle a cikin wani yanayi na kaskanci na dundundun…