Wq/ha/Michele Bachmann

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Michele Bachmann
Michele Bachmann

Michele Marie Bachmann (haihuwa Afurelu 6, 1956), ‘yar siyasar Amurka ce, ‘yar majalisar wakilai ce mai wakiltar for Minnesota a majalisa ta shiga tun daga shekara ta 2007 har zuwa shekara ta 2015.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ni alkalin haraji ce. Ina mai maka gargadi, wannan ba abu bane mai kyawun gani. Kana da alkalin haraji wanda kuma dan siyasa ne. Saboda haka idan akwai wanda ke bukatar a tsarkake shi to ni ce.
    • Taron Edwatch conference, Oktoba 10-11, 2003