Jump to content

Wq/ha/Michael Abbensetts

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Michael Abbensetts

Michael Abbensetts (8 ga watan Yuni, shekara ta 1938 zuwa 24 ga watan Nuwamban shekarar 2016), ya kasance haifaffen Guryana wanda ya komo kasar Ingila a shekarun 1960s.Shine marubucin wasanni baki na farko dan Burtaniya wanda aka ba izinin ya shirya wasan kwaikwayo na telebijin mai suna Empire Road, wanda BBC ta ke haskawa daga shekara ta 1978 zuwa shekarar 1979.

Zantuka

[edit | edit source]