Jump to content

Wq/ha/Mia Hamm

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Mia Hamm
Mia Hamm

Mariel Margaret Hamm (an haife ta March 17, 1972) ta kasance tsohuwar kwararriyar ‘yar wasam kwallon kafa ta Amurka, wacce ta lashe zinari sau biyu a gasar Olympic, kuma ta lashe kofin duniya na mata sau biyu.

Zantuka[edit | edit source]

  • A yayin zanatawar mu ta Zoom kafin Ranar Kwadago, ta tabbatar da cewa babu wani abu mai muhimmanci da ya wuce lashe kofin duniya ta mata.
  • “Shine tsarin da wannan kungiya ta kafa”.
  • Ko waye zai zamo mai bada horo akwai ‘yan wasa da yawa da zai zaba, kawai yana daga wuraren da zai saka su don a yi nasara.