Jump to content

Wq/ha/Mette Frederiksen

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Mette Frederiksen
Mette Frederiksen in 2021

Mette Frederiksen (an haife ta 19 Nuwamba 1977) 'yar siyasan kasar Denmark ce, wacce take aiki a matsayin Firayim Ministan kasar Denmark ta 27 har zuwa yau. Tun daga ranar 27 June 2019.

Zantuka[edit | edit source]

  • Abunda ku (mutanen Greenland) kuka saba da shi ya munanta (mutanen Greenland wanda aka raba da iyalansu kuma aka kai su Copenhagen fiye da shekaru 70 da suka gabata a matsayin wani bangare na gwaji don kirkirar wasu mutane na musamman masu magana da harshen Denmark). Babu tausayin dan Adam a ciki. Babu adalci. Kuma akwai rashin imani a ciki. Mu (gwamnatin Denmark) zamu iya daukan nauyi muyi abu daya da yake na adalci, daga idanu na: ina mai naku hakuri game da abunda ya faru.