Wq/ha/Mercy Akide
Mercy Joy Akide Udoh (née Akide; an haife ta 26 Agusta 1975) tsohuwar 'yar wasan, ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya.
Zantuka
[edit | edit source]A kan gadonmu domin mu ne abin koyinsu. Ba mu kawo kofin gida ba amma (cancantar gasar Olympics) ya zama kofi a gare mu. Maganar Mercy Akide Manufar ita ce a bar gado a baya. Mun yi addu'a kuma mun yi aiki tuƙuru a cikin horo. Maganar Mercy Akide Mun gaya wa kanmu cewa mu ba ’yan Najeriya ne kawai ba, ’yan Afirka ne kuma muna son mu yi wa nahiyar alfahari. Maganar Mercy Akide A gare ni, babu wani madadin yin aiki tuƙuru da kaina, da daɗewa bayan horo. Maganar Mercy Akide "Ina jin daɗin kasancewa mace ta farko da ta lashe wannan lambar yabo a 1999." "Na yi farin ciki da cewa sauran 'yan Najeriya sun sake yin haka kuma ina fatan za mu kara ganin hakan nan gaba.