Wq/ha/Megan Marie Hart
Appearance
Megan Marie Hart (an haife ta a shekarar 1983) mawakiya ce 'yar Amurka.
Zantuka
[edit | edit source]- Mimì vergisst nie, die Schönheit im Leben zu sehen.
- Mimì ba ta taba mantawa wajen ganin kyawun duniyan nan.
- Game da rayuwarta a Puccini's La bohème, kamar yadda aka hakayo daga Martina Noltemeier a Puccini ist ein Fan der Liebe, FRIZZ - Das Magazin, FRIZZ Media, Darmstadt, issue 11/2020, page 15 (in German)