Wq/ha/Maya Angelou
Appearance

Maya Angelou (an haife ta a ranar hudu 4 ga watan Afrilu, shekara ta 1928 zuwa 28 ga watan Mayu, shekara ta dubu biyu da sha hudu 2014), Marguerite Annie Johnson mawaki ne ɗan ƙasar Amurka, marubuciyar littafi, jarumar fim, darekta, furodusa, mawakiya, 'yar rawa, kuma mai fafutukar hakkin 'yan ƙasa.
Zantuka
[edit | edit source]- Muna farin ciki da kyawun butterfly, amma bamu cika duba ga sauyin da ta bi kafin ta samu wannan kyawu.
