Jump to content

Wq/ha/Mata a wajen aiki

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Mata a wajen aiki
Ma’akaciya mace tana nuna tsarin kula na kara ga bayanai a Tanzania.


Zantuka a kan Mata a fagen aiki

Zantuka[edit | edit source]

  • Suna kashe biliyoyin awanni suna girki, goge-goge, kula da ‘ya’ya da tsofaffi. Ayyukan da ba’a biya sune ‘boyayyun injinan’ da suka tafiyar da tattalin arzikin mu, sanao’i da kuma al’ummar mu. Mata da karancin lokacin samun ilimi ke tafiyar da su, su samu ingantacciyar rayuwa, ko kuma su zamo mash fada a ji a cikin yadda al’ummar su ke tafiya, wadanda kuwa aka yi tarko a can karkashin tattalin arziki.
  • Tattalin arzikinmu ba zai taba farfadowa ba har sai mata sun bada gudummawa dari bisa dari. Na yi imani, ina tsammani duk mun amince, wannan abun gaggawa ne na duka kasa — barin mata a fagen ayyuka da wannan yawan abune da ke bukatar kula na gaggawa, wanda ke bukatar matakan warwarewa na duka kasa.
  • Dole a gaskata cewa duk da ina da buri, kamar kowanne da dan-Adam, ban taba jin ina bukatar ‘matsayi’ ba. A waje na, “Ni wacece” ba abu bane mai amfani fiye da “me zan iya yi”, hakan na nufin, abunda nike da matsayin da zan yi cimma nasara. Ta haka, bi kaina ina da buri wanda ake iya gani a fili daga inda na tsaya da duka zuciya na da ruhi na a wurin gwargwarmaya, inda matsalar shine kore bautar da mata ma’aikata.
  • Hargitsin kula da yara lokacin Coronavirus zai mayar da mata zuwa zamanin baya. Mace daya a cikin mata hudu wanda suka rasa aikin yi a lokacin annobar sun sanar da cewa, a dalilin rashin kula da ‘ya’ya ne — sau biyu fiye da maza.

Kuma dubawa[edit | edit source]