Wq/ha/Maryam Mirzakhani
Appearance
Maryam, Mirza-Khani (Mayu 3 ga wata, shekara ta 1977 zuwa Yuli 15 ga wata, shekara ta 2017) yar’iyar Ba’amurke ’yar lissafi ce kuma farfesa ce a fannin lissafi a Jami’ar Stanford. Batutuwan bincikenta sun haɗa da Teichmüller theory, hyperbolic geometry, ergodic theory, da symplectic geometry.
Zantuka
[edit | edit source]- Kyan ilimin lissafi kawai yana nuna kansa ga ƙarin masu bibiya masu haƙuri
- Ba na tsammanin kowa ya kamata ya zama masanin lissafi, amma na yi imani cewa yawancin ɗalibai basa ba da dama ga ilimin lissafi.