Jump to content

Wq/ha/Mary Gaitskill

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Mary Gaitskill
Mary Gaitskill a shekara ta 2010

Mary Gaitskill (an haife ta Nuwamba 11 ga wata, shekara ta 1954), marubuciyar insha'i ce, littattafai da kuma gajerun tatsuniyoyi 'yar Amurka.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Tayi haske. "Makon da ya wuce na gabatar da talla na kai na a Guardian. Na amsa kadan haka. Ba wai jima'i nike nema ba; ina jin rauni fiye da haka. Kawai ina neman wanda zai cutar da ni ya wulakanta ni.
    • "The Wrong Thing: Stuff" in Because They Wanted To (New York: Simon & Schuster, shekara ta 1997), p. 244.
  • Buri na shine in rayu kamar waka.
    • Mary Gaitskill
      Veronica (New York: Pantheon,a shekarar 2005), p. 28.